Skip to content

Hausa Bible

Maimaitawar Shari'a 7:2

Sa'ad da Ubangiji Allahnku ya bashe su a hannunku, kuka kuma ci nasara a kansu, sai ku hallaka su sarai. Kada ku yi alkawari da su, kada kuma ku yi musu jinƙai.

Open Bible reader