Skip to content

Hausa Bible

Maimaitawar Shari'a 28:67

Da safe za ku ce, ‘Da ma maraice ne.’ Da maraice kuma za ku ce, ‘Da ma safiya ce,’ saboda tsoron da yake a zuciyarku, da abubuwan da idanunku suke gani.

Open Bible reader