Skip to content

Hausa Bible

Maimaitawar Shari'a 27:20

“ ‘La'ananne ne wanda ya kwana da matar mahaifinsa, gama ya buɗe fatarin matar mahaifinsa.’ “Sai dukan jama'a su amsa, ‘Amin, Amin!’

Open Bible reader