Skip to content

Hausa Bible

Kolosiyawa 4:3

Ku kuma yi mana adduˈa, yadda Allah zai buɗe mana hanyar da za mu shaida kalmarsa, mu sanar wa mutane asirin nan na Almasihu. Saboda asirin nan ne nake a kurkuku.

Open Bible reader