Hausa Bible
Kolosiyawa 4:16
In an gama karanta wannan wasiƙa a gabanku, sai ku aika da ita zuwa ga jamaˈar masu bin Yesu da take a Lawudikiya, domin su ma su karanta. Ku ma ku karanta wasiƙar da mutanen Lawudikiya za su aika muku.
Open Bible readerHausa Bible
In an gama karanta wannan wasiƙa a gabanku, sai ku aika da ita zuwa ga jamaˈar masu bin Yesu da take a Lawudikiya, domin su ma su karanta. Ku ma ku karanta wasiƙar da mutanen Lawudikiya za su aika muku.
Open Bible reader