Hausa Bible
Kolosiyawa 1:27
Allah ya yi nufi yă sanar wa tsarkakansa cewa waɗanda ma ba Yahudawa ba, wadatar ɗaukakar asirin nan nasu ne. Wannan asiri kuwa shi ne Almasihu, wanda yake raye a cikinku, wanda kuma shi ne sa ranku ga rabo a cikin ɗaukakarsa.
Open Bible reader