Hausa Bible
Kolosiyawa 1:20
ta wurin Almasihu kuma yă mai da dukan halittarsa wurinsa. Wato, ta wurin zub da jinin Ɗan a kan gicciye, yă kafa zumunci tsakaninsa da dukan abubuwa waɗanda suke a sama da kuma waɗanda suke a ƙasa.
Open Bible readerHausa Bible
ta wurin Almasihu kuma yă mai da dukan halittarsa wurinsa. Wato, ta wurin zub da jinin Ɗan a kan gicciye, yă kafa zumunci tsakaninsa da dukan abubuwa waɗanda suke a sama da kuma waɗanda suke a ƙasa.
Open Bible reader