Hausa Bible
Kolosiyawa 1:18
Shi ne kai na jiki, wato jamaˈar masu bi. Shi ne farko, shi ne kuma na farko a cikin masu tashi daga matattu, domin cikin kome da kome yă zama shi ne na fari.
Open Bible readerHausa Bible
Shi ne kai na jiki, wato jamaˈar masu bi. Shi ne farko, shi ne kuma na farko a cikin masu tashi daga matattu, domin cikin kome da kome yă zama shi ne na fari.
Open Bible reader