Skip to content

Hausa Bible

Kolosiyawa 1:16

Gama ta wurinsa ne aka yi kome da kome, abubuwan da suke a sammai da kuma a nan duniya, da abubuwan da ake gani da waɗanda ba a iya gani, ko kujerun mulki, ko mulkoki, ko masu sarauta, ko ikoki. Dukan abubuwan da aka halitta, an halicce su ne ta wurinsa da kuma dominsa.

Open Bible reader