Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 9:36

A Yoffa kuwa akwai wata mai bi, mai suna Tabita, wato Dokas ke nan. Macen kuwa ta ba da kanta ɗungum cikin yin aikin kirki, da kuma yin sadaka.

Open Bible reader