Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 9:29
yana waˈazi da sunan Ubangiji ba tsoro. Ya kuma dinga yin magana da Yahudawa masu jin Helenanci, yana kuma gardama da su, amma suka yi ta neman hanya su kashe shi.
Open Bible readerHausa Bible
yana waˈazi da sunan Ubangiji ba tsoro. Ya kuma dinga yin magana da Yahudawa masu jin Helenanci, yana kuma gardama da su, amma suka yi ta neman hanya su kashe shi.
Open Bible reader