Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 9:27

Amma Barnaba ya ɗauke shi ya kai shi wurin manzanni. Ya faɗa musu yadda Shawulu ya ga Ubangiji a hanya, da yadda Ubangiji ya yi masa magana, da kuma yadda Shawulu ya yi waˈazi da sunan Yesu a Dimashƙu, ba tsoro.

Open Bible reader