Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 9:24

Amma shi kuwa ya ji labarin shirinsu. Dare da rana suna zuba ido a ƙofofin gari domin su kashe shi,

Open Bible reader