Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 9:21
Duk waɗanda suka ji shi kuwa suka yi mamaki, suka ce, “Ashe, ba wannan ne ya kakkashe ya kuma watsar da masu kiran sunan nan cikin sujada a Urushalima ba? Ba ya zo nan da niyyar yă kai su gaban manyan firistoci a ɗaure ba ne?”
Open Bible reader