Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 9:15

Amma Ubangiji ya ce masa, “Kai dai, ka je, domin shi mutum ne da na zaɓa yă yi aikina domin yă sanar da sunana ga waɗanda ba Yahudawa ba, da sarakuna, da kuma Israˈilawa.

Open Bible reader