Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 8:38

Sai ya ba da umarni a tsai da keken-dokin. Dukansu biyu suka sauka suka shiga cikin ruwan, sai Filibus ya yi wa mutumin nan baftisma.

Open Bible reader