Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 8:30
Sai Filibus ya gudu zuwa wurinsa, ya ji shi yana karatun littafin annabi Ishaya. Sai Filibus ya tambaye shi, “Ka gane abin da kake karantawa kuwa?”
Open Bible readerHausa Bible
Sai Filibus ya gudu zuwa wurinsa, ya ji shi yana karatun littafin annabi Ishaya. Sai Filibus ya tambaye shi, “Ka gane abin da kake karantawa kuwa?”
Open Bible reader