Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 8:25

To, bayan da Bitrus da Yohanna suka yi shaida suka kuma yi waˈazin labari mai daɗi na maganar Ubangiji, sai suka koma Urushalima. Yayin da suke komawa Urushalima, sai suka yi ta yin waˈazin labari mai daɗi a ƙauyukan Samariya da yawa.

Open Bible reader