Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 7:8

Allah kuma ya ba Ibrahim ƙaˈidar kaciya, alama ce ta yarjejeniya. Shi ya sa da Ibrahim ya haifi Ishaku, ya yi masa kaciya a rana ta takwas. Ishaku ya haifi Yakub, Yakub kuma ya haifi kakanninmu goma sha biyun nan.

Open Bible reader