Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 7:38
Musa shi ne mutumin da ya tattara jamaˈar Israˈila a cikin daji. Ya kasance a can tare da kakanninmu da kuma malaˈikan nan da ya yi magana da shi a kan Babban Tudun Sinai. Shi ne kuma ya karɓo kalma mai ba da rai daga wurin Allah ya kawo mana.
Open Bible reader