Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 7:16

Sai aka kwaso su aka mai da su Shekem, aka sa su a kabarin da Ibrahim ya saya da kuɗin azurfa a wurin ˈyaˈyan Hamor a nan Shekem.

Open Bible reader