Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 7:14

Sai Yusuf ya aika wa babansa Yakub yă zo, da kuma dukan ˈyanˈuwan Yusuf. Dukansu kuwa mutum sabaˈin da biyar ne.

Open Bible reader