Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 7:10
ya kuma fitar da shi daga dukan wahalarsa. Allah kuma ya sa ya zama mai hikima, mai farin jini a gaban Sarki Firˈauna na Masar. Firˈauna kuwa ya mai da Yusuf gwamna na ƙasar Masar da kuma shugaban dukan jamaˈar gidansa.
Open Bible reader