Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 5:34
Amma wani Bafarisiye mai suna Gamaliyel, malamin Koyarwar Musa, wanda dukan jamaˈa suna ba shi girma, ya tashi tsaye cikin majalisa, ya ba da umarni a fitar da mutanen nan waje tukuna.
Open Bible readerHausa Bible
Amma wani Bafarisiye mai suna Gamaliyel, malamin Koyarwar Musa, wanda dukan jamaˈa suna ba shi girma, ya tashi tsaye cikin majalisa, ya ba da umarni a fitar da mutanen nan waje tukuna.
Open Bible reader