Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 5:10
Nan take ta fāɗi a gabansa, ta mutu. Da samarin suka shigo suka same ta ta mutu, sai suka ɗauke ta, suka fitar da ita, suka binne ta ta gefen mijinta.
Open Bible readerHausa Bible
Nan take ta fāɗi a gabansa, ta mutu. Da samarin suka shigo suka same ta ta mutu, sai suka ɗauke ta, suka fitar da ita, suka binne ta ta gefen mijinta.
Open Bible reader