Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 3:6
Amma Bitrus ya ce, “Azurfa da zinariya kam, ba ni da su, amma abin da nake da shi, shi zan ba ka. A cikin sunan Yesu Almasihu Banazaret, tashi ka yi tafiya.”
Open Bible readerHausa Bible
Amma Bitrus ya ce, “Azurfa da zinariya kam, ba ni da su, amma abin da nake da shi, shi zan ba ka. A cikin sunan Yesu Almasihu Banazaret, tashi ka yi tafiya.”
Open Bible reader