Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 3:25
Annabcin da aka yi ta wurin annabawa, dominku ne, ku ne kuma za ku ci gādon yarjejeniyar da Allah ya yi wa kakanninku, da ya ce wa Ibrahim, ‘Ta wurin zuriyarka ne dukan kabilun duniya za su sami albarka.’
Open Bible reader