Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 3:16

To, ta ikon sunan Yesu ne, wato ta wurin ba da gaskiya gare shi, shi ne ya ba mutumin nan ƙarfi. Ga mutumin. Kun san shi. Ta wurin bangaskiya cikin Yesu, mutumin nan ya sami cikakkiyar lafiya. Dukanku kuwa shaidun wannan ne.

Open Bible reader