Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 26:5

Sun san ni tun tuni, har ma idan suna so za su iya ba da shaida cewa bisa ga ƙungiyar nan da ta fi tsanani cikin addinin nan namu, na yi rayuwata a matsayin Bafarisiye.

Open Bible reader