Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 26:29
Bulus kuwa ya ce, “Ko a ɗan gajeren lokaci, ko a dogo, ina adduˈa cewa Allah yă sa ba kai kaɗai ba, har ma dukan waɗanda suke saurarona a yau, su zama kamar yadda nake, sai dai ban da sarƙar nan.”
Open Bible readerHausa Bible
Bulus kuwa ya ce, “Ko a ɗan gajeren lokaci, ko a dogo, ina adduˈa cewa Allah yă sa ba kai kaɗai ba, har ma dukan waɗanda suke saurarona a yau, su zama kamar yadda nake, sai dai ban da sarƙar nan.”
Open Bible reader