Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 26:16
Amma tashi ka miƙe a tsaye. Na bayyana a gare ka ne in sa ka zama mai hidimata, ka kuma yi shaidar abubuwan da ka gani game da ni, da kuma abubuwan da zan bayyana maka nan gaba.
Open Bible readerHausa Bible
Amma tashi ka miƙe a tsaye. Na bayyana a gare ka ne in sa ka zama mai hidimata, ka kuma yi shaidar abubuwan da ka gani game da ni, da kuma abubuwan da zan bayyana maka nan gaba.
Open Bible reader