Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 26:1

Daga nan sai Agiriffa ya ce wa Bulus, “An ba ka izni ka kāre kanka.” Saˈan nan Bulus ya ɗaga hannu, ya fara magana ya ce,

Open Bible reader