Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 24:5

Muna da tabbaci cewa mutumin nan mai yawan rikici ne, yana ta kawo tashin hankali a cikin Yahudawa koˈina a cikin duniya, kuma shi ne shugaban ƙungiyar ƙaryar nan da aka ce da ita Nazarawa.

Open Bible reader