Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 24:27
Amma bayan shekara biyu sai Fokiyus Festus ya zama gwamna a maimakon Felis. Felis kuwa domin yana neman farin jini a gaban Yahudawa ya bar Bulus a kurkuku.
Open Bible readerHausa Bible
Amma bayan shekara biyu sai Fokiyus Festus ya zama gwamna a maimakon Felis. Felis kuwa domin yana neman farin jini a gaban Yahudawa ya bar Bulus a kurkuku.
Open Bible reader