Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 24:25
Saˈan nan Bulus ya fara ba da bayani a kan adalci, da shan ƙarfin shaˈawar jiki, da kuma ranar hukuncin nan mai zuwa. Da jin haka sai tsoro ya kama Felis, sai ya ce wa Bulus, “Yanzu dai ka koma. Idan na sami zarafi zan kira ka.”
Open Bible reader