Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 24:21

sai dai ko idan maganar nan ɗaya kawai da na faɗa a lokacin da nake tsaye a gabansu, da na ɗaga murya cewa, ‘Game da maganar tashin matattu ake yi mini shariˈa a gabanku yau.’ ”

Open Bible reader