Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 24:12

Waɗannan masu ƙarata kuwa ba su taɓa samuna ina muhawara da kowa ba, ko kuwa ina tā da hankalin mutane a Haikali, ko a majamiˈu, ko kuwa a cikin birnin ba.

Open Bible reader