Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 23:30

“Da aka sanar mini cewa akwai wani mugun shirin da aka ƙulla masa, nan da nan na aika da shi wurinka. Na kuma umarci masu ƙararsa su faɗa a gabanka laifin da suka ga ya yi.”

Open Bible reader