Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 23:3

Sai Bulus ya ce masa, “Kai munafuki! Kai bango ne da aka shafe da farin fenti, kai ma Allah zai buge ka! Ka zauna kana yi mini hukunci bisa ga Koyarwar Musa, amma ga shi kuwa kana sa a buge ni, abin da bai yi daidai ba bisa ga Koyarwa.”

Open Bible reader