Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 23:1

Sai Bulus ya zuba wa ˈyan majalisar ido ya ce, “Ku ˈyanˈuwana, har wa yau, a cikin zuciyata ba ni da shakka ko wani abin damuwa a kan rayuwar da na yi a gaban Allah.”

Open Bible reader