Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 21:5
Amma da lokacin tashinmu ya yi, muka tashi muka ci gaba da tafiyarmu. Dukan masu bi kuma har da matansu da ˈyaˈyansu suka raka mu har bayan gari. Saˈan nan muka durƙusa a gefen ruwa muka yi adduˈa,
Open Bible readerHausa Bible
Amma da lokacin tashinmu ya yi, muka tashi muka ci gaba da tafiyarmu. Dukan masu bi kuma har da matansu da ˈyaˈyansu suka raka mu har bayan gari. Saˈan nan muka durƙusa a gefen ruwa muka yi adduˈa,
Open Bible reader