Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 21:39

Sai Bulus ya amsa ya ce, “Ai, ni Bayahude ne na Tarsus a ƙasar Kilikiya. Ni ɗan birni mai muhimminci ne. Ina roƙonka, ka bar ni in yi wa mutanen nan magana.”

Open Bible reader