Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 21:32

Nan take ya ɗibi sojoji da manyan sojojin Roma, suka tafi wurin da gudu. Da jamaˈar suka ga shugaban da sojojinsa, sai suka daina dūkan Bulus.

Open Bible reader