Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 20:7
A ranar farko ta mako kuma muka taru domin mu rarraba burodin zumunci. Sai Bulus ya yi musu jawabi. Saboda yana shiri yă tafi washegari, ya yi ta jawabi har tsakar dare.
Open Bible readerHausa Bible
A ranar farko ta mako kuma muka taru domin mu rarraba burodin zumunci. Sai Bulus ya yi musu jawabi. Saboda yana shiri yă tafi washegari, ya yi ta jawabi har tsakar dare.
Open Bible reader