Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 20:32

“Yanzu kuma na danƙa ku a hannun Allah. Bari kalmar alherinsa ta kiyaye ku, ita ce za ta iya gina ku, ta kuma ba ku gādo tare da dukan masu tsarki.

Open Bible reader