Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 20:28
Ku lura da kanku, da kuma dukan garken da Ruhu Mai Tsarki ya sa kuka zama masu kula da shi, ku kuma ci gaba da kiwon jamaˈar masu bi waɗanda Allah ya samo wa kansa da jinin Ɗansa.
Open Bible readerHausa Bible
Ku lura da kanku, da kuma dukan garken da Ruhu Mai Tsarki ya sa kuka zama masu kula da shi, ku kuma ci gaba da kiwon jamaˈar masu bi waɗanda Allah ya samo wa kansa da jinin Ɗansa.
Open Bible reader