Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 20:19

Ina bauta wa Ubangiji da tawaliˈu sosai har da hawaye. Na jimre gwaje-gwajen da suka zo mini ta wurin mugayen shirye-shiryen da Yahudawa suka yi mini.

Open Bible reader