Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 20:13

Mu kuwa muka yi gaba zuwa jirgin ruwan, muka miƙe zuwa Asus da nufi mu ɗauki Bulus daga can. Gama dā ma haka ya shirya, shi kuwa ya yi niyya yă tafi da ƙafa.

Open Bible reader