Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 2:38

Sai Bitrus ya ce musu, “Sai ku tuba, a yi wa kowannenku baftisma cikin sunan Yesu Almasihu don a gafarta muku zunubanku. Za ku kuwa sami kyautar Ruhu Mai Tsarki.

Open Bible reader