Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 2:31

Tun da yake Dawuda ya hango haka, ya kuma yi magana a kan tashin Almasihu daga matattu cewa ba za a bar shi a kabari ba, jikinsa kuma ba zai ruɓa ba.

Open Bible reader